Littafi Mai Tsarki

W. Yah 16:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Babban birnin nan kuwa ya rabu gida uku, biranen al'ummai kuma suka fāɗi. Sai Allah ya tuna da Babila mai girma, don ya sa ta, ta sha fushinsa mai tsananin gaske.

W. Yah 16

W. Yah 16:13-21