Littafi Mai Tsarki

W. Yah 16:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aka yi ta walƙiya, da ƙararraki masu tsanani, da aradu, da wata babbar rawar ƙasa irin wadda ba a taɓa yi ba, tun da ɗan adam yake a duniya, gawurtacciyar rawar ƙasa ƙwarai da gaske.

W. Yah 16

W. Yah 16:11-21