Littafi Mai Tsarki

Mar 9:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan kwana shida Yesu ya ɗauki Bitrus, da Yakubu, da Yahaya, ya kai su kan wani dutse mai tsawo, su kaɗai. Sai kamanninsa ya sāke a gabansu,

Mar 9

Mar 9:1-3