Littafi Mai Tsarki

Mar 9:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce musu, “Hakika, ina gaya muku, akwai waɗansu tsaitsaye a nan da ba za su mutu ba, sai sun ga Mulkin Allah ya bayyana da iko.”

Mar 9

Mar 9:1-2