Littafi Mai Tsarki

Mar 6:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nan da nan sai ta shigo wurin sarki da gaggawa, ta roƙe shi, ta ce, “Ina so yanzu yanzu ka ba ni kan Yahaya Maibaftisma a cikin akushi.”

Mar 6

Mar 6:19-31