Littafi Mai Tsarki

Mar 5:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya ƙwala ihu ya ce, “Ina ruwanka da ni, Yesu Ɗan Allah Maɗaukaki? Na gama ka da Allah, kada ka yi mini azaba.”

Mar 5

Mar 5:6-13