Littafi Mai Tsarki

Mar 15:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masu wucewa suka yi ta yi masa baƙar magana, suna kaɗa kai, suna cewa, “Ahaf! kai da za ka rushe Haikali, ka kuma gina shi cikin kwana uku,

Mar 15

Mar 15:23-39