Littafi Mai Tsarki

Mar 12:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yesu ya ga ya yi masa magana da fasaha, sai ya ce masa, “Ba ka nesa da Mulkin Allah.” Bayan wannan kuma ba wanda ya yi ƙarfin halin sāke tambayarsa wani abu.

Mar 12

Mar 12:32-35