Littafi Mai Tsarki

Mar 12:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ƙaunace shi kuma da dukkan zuciya, da dukan hankali, da dukkan ƙarfi, a kuma ƙaunaci ɗan'uwa kamar kai, ai, ya fi dukkan hadayar ƙone-ƙone da yanke-yanke nesa.”

Mar 12

Mar 12:27-36