Littafi Mai Tsarki

Mar 12:20-22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

20. To, an yi waɗansu 'yan'uwa maza guda bakwai. Na farkon ya yi aure, ya mutu bai bar baya ba.

21. Na biyun kuma ya aure ta, shi ma ya mutu, ba ɗa. Na ukun ma haka.

22. Haka dai duk bakwai ɗin, ba wanda ya bar ɗa. Daga ƙarshe kuma ita matar ta mutu.