Littafi Mai Tsarki

Mar 12:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Malam, Musa dai ya rubuta mana, cewa idan ɗan'uwan mutum ya mutu, ya bar mata tasa ba ɗa, sai lalle mutumin ya auri matar, ya haifa wa ɗan'uwansa 'ya'ya.

Mar 12

Mar 12:10-28