Littafi Mai Tsarki

Mar 10:49 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya tsaya ya ce, “Ku kirawo shi.” Sai suka kirawo makahon suka ce masa, “Albishirinka! Taso, yana kiranka.”

Mar 10

Mar 10:40-52