Littafi Mai Tsarki

Mar 10:48 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗansu da yawa suka kwaɓe shi, cewa ya yi shiru. Amma sai ƙara ɗaga murya yake yi ƙwarai da gaske, yana cewa, “Ya Ɗan Dawuda, ka ji tausayina!”

Mar 10

Mar 10:38-52