Littafi Mai Tsarki

M. Had 8:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ga wannan duka a sa'ad da nake tunani a kan abubuwan da ake yi a duniyan nan, duniyar da waɗansu sukan sami mulki, waɗansu kuwa su sha wuya a ƙarƙashinsu.

M. Had 8

M. Had 8:3-16