Littafi Mai Tsarki

M. Had 8:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hakika na ga an kai mugaye an binne, amma a birnin nan inda suka aikata wannan mugun abu, mutane suna yabonsu, amma sun kuma manta da su. Wannan kuma aikin banza ne.

M. Had 8

M. Had 8:1-17