Littafi Mai Tsarki

M. Had 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi ne kuma yake sa lokacin ƙauna, da lokacin ƙiyayya,Da lokacin yaƙi, da lokacin salama.

M. Had 3

M. Had 3:1-9