Littafi Mai Tsarki

M. Had 3:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan abin da ya faru, ya riga ya faru a dā. Allah ya sa abin da ya faru ya yi ta faruwa. Allah yana hukunta abin da ya riga ya faru.

M. Had 3

M. Had 3:13-18