Littafi Mai Tsarki

M. Had 11:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya saurayi! Ka yi murna a lokacin ƙuruciyarka, ka bar zuciyarka ta yi farin ciki a kwanakin samartakarka. Ka bi nufin zuciyarka da sha'awar idanunka. Amma ka sani fa, a cikin al'amuran nan duka Allah zai shara'anta ka.

M. Had 11

M. Had 11:5-10