Littafi Mai Tsarki

M. Had 11:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan mutum ya rayu har shekaru da yawa, bari ya yi murna a cikinsu duka. Sai dai kuma ya tuna da kwanakin duhu, gama sun fi yawa. Duk abin da ya faru banza ne.

M. Had 11

M. Had 11:6-10