Littafi Mai Tsarki

M. Had 11:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka shuka iri da safe, da yamma kuma kada ka janye hannunka, gama ba ka san wanda zai yi albarka ba, ko wannan ko wancan, ko kuma duka biyunsu su yi albarka.

M. Had 11

M. Had 11:3-9