Littafi Mai Tsarki

M. Had 11:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda ba ka san hanyar iska ba, ko yadda ƙasusuwan jariri suke girma a mahaifar uwarsa, haka nan kuma ba ka san aikin Allah ba, wato wanda ya yi abu duka.

M. Had 11

M. Had 11:1-8