Littafi Mai Tsarki

Luk 9:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗansu kuwa suka ce wai Iliya ne ya bayyana. Waɗansu kuma suka ce ɗaya daga annabawan dā ne ya tashi.

Luk 9

Luk 9:1-14