Littafi Mai Tsarki

Luk 9:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, sarki Hirudus ya ji duk abin da ake yi, ya kuwa damu ƙwarai, don waɗansu suna cewa Yahaya ne aka tasa daga matattu.

Luk 9

Luk 9:1-11