Littafi Mai Tsarki

Luk 9:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana zuwa, sai aljanin ya buge shi ƙwarai, jikinsa na rawa. Amma Yesu ya tsawata wa baƙin aljanin, ya warkar da yaron, ya kuma mayar wa ubansa da shi.

Luk 9

Luk 9:36-47