Littafi Mai Tsarki

Luk 9:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya amsa ya ce, “Ya ku tsara marasa bangaskiya, kangararru! Har yaushe zan zama da ku, ina jure muku? Kawo ɗa naka nan.”

Luk 9

Luk 9:36-48