Littafi Mai Tsarki

Luk 9:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Maza sun yi wajen dubu biyar. Sai ya ce wa almajiransa, “Ku ce musu su zazzauna ƙungiya ƙungiya, kowace ƙungiya misali hamsin hamsin.”

Luk 9

Luk 9:6-21