Littafi Mai Tsarki

Luk 9:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ya ce musu, “Ku ku ba su abinci mana.” Suka ce, “Ai, abin da muke da shi bai fi gurasa biyar da kifi biyu ba, sai dai in za mu je mu sayo wa dukkan jama'an nan abinci ne.”

Luk 9

Luk 9:4-22