Littafi Mai Tsarki

Luk 8:50 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma da Yesu ya ji haka, ya amsa ya ce wa shugaban majami'ar, “Kada ka ji tsoro. Ka ba da gaskiya kawai, za ta kuwa warke.”

Luk 8

Luk 8:42-56