Littafi Mai Tsarki

Luk 8:49 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana cikin magana, sai ga wani ya zo daga gidan shugaban majami'ar, ya ce, “Ai, 'yarka ta rasu. Kada ka ƙara wahalar da Malamin.”

Luk 8

Luk 8:47-54