Littafi Mai Tsarki

Luk 7:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nan take Yesu ya warkar da mutane da yawa daga rashin lafiyarsu da cuce-cucensu da kuma baƙaƙen aljannu. Makafi da yawa kuma ya yi musu baiwar gani.

Luk 7

Luk 7:17-29