Littafi Mai Tsarki

Luk 7:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da mutanen nan suka isa wurinsa, suka ce, “Yahaya Maibaftisma ne ya aiko mu gare ka, yana tambaya, ‘Kai ne mai zuwan nan, ko kuwa mu sa ido ga wani?’ ”

Luk 7

Luk 7:13-30