Littafi Mai Tsarki

Luk 6:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi kuwa ya san tunaninsu. Sai ya ce wa mai shanyayyen hannun, “Taso, ka tsaya nan tsakiya.” Sai ya tashi, ya tsaya a wurin.

Luk 6

Luk 6:2-12