Littafi Mai Tsarki

Luk 6:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai malaman Attaura da Farisiyawa suka yi haƙwansa su ga ko yā warkar a ran Asabar, don su samu su kai ƙararsa.

Luk 6

Luk 6:1-15