Littafi Mai Tsarki

Luk 6:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ba su wani misali ya ce, “Makaho yana iya yi wa makaho jagora? Ashe, dukansu biyu ba sai su fāɗa a rami ba?

Luk 6

Luk 6:36-41