Littafi Mai Tsarki

Luk 6:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku bayar, ku ma sai a ba ku mudu a cike, a danƙare, har ya yi tozo, har yana zuba, za a juye muku a hannun riga. Mudun da kuka auna, da shi za a auna muku.”

Luk 6

Luk 6:28-47