Littafi Mai Tsarki

Luk 6:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuma sai waɗanda suke muku alheri kawai kuke yi wa alheri, wane lada ne da ku? Ai, ko masu zunubi ma haka suke yi.

Luk 6

Luk 6:30-41