Littafi Mai Tsarki

Luk 6:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In masoyanku kawai kuke ƙauna wane lada ne da ku? Ai, ko masu zunubi ma suna ƙaunar masoyansu.

Luk 6

Luk 6:28-36