Littafi Mai Tsarki

Luk 4:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma ya kai shi Urushalima, ya ɗora shi can kan tsororuwar Haikali, ya ce masa, “In dai kai Ɗan Allah ne, to, dira ƙasa daga nan,

Luk 4

Luk 4:1-10