Littafi Mai Tsarki

Luk 4:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya amsa masa ya ce, “A rubuce yake cewa,‘Ka yi wa Ubangiji Allahnka sujada,Shi kaɗai za ka bauta wa.’ ”

Luk 4

Luk 4:4-9