Littafi Mai Tsarki

Luk 4:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mamaki ya kama su duka, suna ce wa juna, “Wannan wace irin magana ce? Ga shi, da tabbatarwa, da gabagaɗi kuma yake umartar baƙaƙen aljannu, suna kuwa fita.”

Luk 4

Luk 4:31-43