Littafi Mai Tsarki

Luk 4:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya kwaɓe shi ya ce, “Shiru! Rabu da shi!” Bayan da aljanin ya fyaɗa shi ƙasa a tsakiyarsu, ya rabu da shi, bai kuwa cuce shi ba.

Luk 4

Luk 4:30-38