Littafi Mai Tsarki

Luk 4:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya ce musu, “Lalle za ku faɗa mini karin maganan nan, ‘Likita, warkar da kanka.’ Za ku kuma ce mini, ‘Duk abin da muka ji ka yi a Kafarnahum, ka yi a nan garinku mana.’ ”

Luk 4

Luk 4:22-33