Littafi Mai Tsarki

Luk 4:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk suka yabe shi, suna mamakin maganarsa ta alheri da ya faɗa, har suka ce, “Ashe, wannan ba ɗan Yusufu ba ne?”

Luk 4

Luk 4:14-26