Littafi Mai Tsarki

Luk 23:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bilatus ya tambaye shi ya ce, “Ashe, kai ɗin nan, kai ne Sarkin Yahudawa?” Yesu ya amsa ya ce, “Yadda ka faɗa.”

Luk 23

Luk 23:2-8