Littafi Mai Tsarki

Luk 23:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka fara kai ƙararsa, suna cewa, “Mun sami mutumin nan yana ɓad da jama'armu, yana hana a biya Kaisar haraji, yana cewa, shi ne Almasihu, sarki kuma.”

Luk 23

Luk 23:1-6