Littafi Mai Tsarki

Luk 23:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna tafiya da Yesu yake nan, sai suka cafke wani, mai suna Saminu Bakurane, yana zuwa daga ƙauye, suka ɗora masa gicciye, yă ɗauka ya bi Yesu.

Luk 23

Luk 23:22-33