Littafi Mai Tsarki

Luk 23:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuwa sakar musu wanda suka roƙa, wato, wanda aka jefa a kurkuku a kan laifin tawaye da kuma kisankai. Amma ya ba da Yesu, su yi masa abin da suke so.

Luk 23

Luk 23:15-28