Littafi Mai Tsarki

Luk 21:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma kafin wannan duka, za su kama ku, su tsananta muku. Za su miƙa ku ga majami'u da kurkuku, su kuma kai ku a gaban sarakuna da mahukunta saboda sunana.

Luk 21

Luk 21:6-16