Littafi Mai Tsarki

Luk 21:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a yi raurawar ƙasa manya manya, da kuma yunwa, da annoba a wurare dabam dabam. Za a kuma yi al'amura masu bantsoro da manyan alamu daga sama.

Luk 21

Luk 21:3-12