Littafi Mai Tsarki

Luk 20:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya shiga ba jama'a misalin nan, ya ce, “Wani mutum ne ya yi garkar inabi, ya ba waɗansu manoma ijararta, ya kuma tafi wata ƙasa, ya daɗe.

Luk 20

Luk 20:6-18